Talk:AeroGear

Page contents not supported in other languages.
From Wikipedia, the free encyclopedia

Dan Fodiyo da ɗalibin sa Sarkin Gobir Muhammadu Yunfa. ==

Haƙiƙanin abubuwan da suka faru tsakanin Shehu dan Fodiyo da ɗalibin sa Sarkin Gobir Muhammad Yunfa.

Lokacin da Shehu Danfodiyo, yazo wurin Sarkin Gobir Bawa Jangwarzo, ya nemi Sarkin yai masa alfarmar abubuwa  6, Nafarko a rage; Jangalin dabbobin, a Saki 'yan gidan Yari, Mata su rinka yin lullubi, a daina Bori, a bar shi yayi wa'azi duk Sarkin Gobir Bawa ya aminta da wadannan.

Bawa ya dauki jikan shi Muhammadu Yumfa, ya mika ma Shehu Usmanu danfodiyo yace yaje dashi yayi karatu, Yumfa dan Nafata ne, Nafata mahaifin Yumfa ne, Yumfa yayi shekara 16 a gidan Shehu Usmanu yana karatu tun bayan wancan Alfarma da Bawa Jan gwarzo ya masa awancan lokacin, Bayan Bawa Kakan Yumfa ya rasu, Sai Nafata wato mahaifin Yumfa wanda ke karatu wajan Ɗanfodiyo ya zama Sarki duk Yumfa na hannun Shehu Danfodiyo.

Nafata yayi watanni ne kawai a matsayin Sarki Allah yai masa rasuwa.

Bayan rasuwar Nafata mahaifin Yumfa sai Shehu Usmanu danfodiyo da kansa ya tura ɗalibin nasa da yai karatu gabansa na kusan shekara ashirin wato Muhammad Yumfa zuwa Alkalawa ya gadi Kakan shi da mahaifin shi, Dalili kenan da Yumfa yabar gaban Danfodiyo yaje ya zama Sarkin Gobir da cikakken amincewa da goyan bayan Shehu Usmanu danfodiyo,

Abin tambaya anan :

1 Sarkin Gobir Bawa ana nufin bai yadda da musulunci ba, amma ya bada jikan shi a ilmantar dashi ilimin addinin Muslunci ?

2 Bawa ya karbi duk kan sharudan Shehu, ya bashi dama yayi wa'azi, minene dalilin yaki ?

3 Nafata ya zama Sarkin Gobir amma dan shi na hannun Shehu yana karatu, shi baiyi imani da musulunci ba zai bar danshi ana karantar dashi musulunci ?

4 Yumfa yayi shekara 16 yana dalibta a gidan Shehu idan shi ba musulmi bane zai tsaya har tsawon shekara 16, yana karatun addinin musulunci ?

5 Bayan Yumfa ya zama Sarki, haka aka ƙagi yarfe aka ce ya juya, akayi anfani da wannan hujjar aka kashe shi wai yace aci gaba da duk wata mugunyar kaba'ira, shin duk zaman shi almajirin Shehu na tsawon shekara 16 zai yuyu ace yayi ridda ?

Bisa ga zahirin abubuwan da suka faru an ɗauki Yunfa tun yana yaro akabawa Danfodiyo shiyai masa ɗihon ب har ya girma kusan shekaru 20 yana gaban sa yana Almajiran ta ko wannan hankali bazai karɓi maganar da'ake yaɗawa cewa yayi faɗa da dokokin musulunci kuma ya hana musulunta ba.

Alkiblar ɗalibi irin ta malamin sane da kaso 76%💯

Qarin bayani a lokacin da Yunfa yabar karatu wajen shehu yayi nisa da karatu sosai , har yana cikin karatun litafin mukhtasar! Halidubu (talk) 13:58, 5 December 2022 (UTC)[reply]